Jean-Pierre Bemba | |||||
---|---|---|---|---|---|
19 ga Janairu, 2007 - 14 ga Maris, 2019
30 ga Yuli, 2003 - 5 ga Faburairu, 2007 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Bokada (en) , 4 Nuwamba, 1962 (62 shekaru) | ||||
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Jeannot Bemba Saolona | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Boboto College (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Movement for the Liberation of the Congo (en) | ||||
jeanpierrebemba.org |
Jean-Pierre Bemba (an haife shi 4 ga Nuwamba 1962) ɗan siyasan Congo ne kuma ɗan majalisar dokoki. Ya yi aiki a matsayin Mataimakin Shugaban Jamhuriyar Demokradiyyar Congo daga 2003 - 2006 kuma yana takarar shugaban ƙasar wanda Joseph Kabila ya gaje shi a zaben Disamba na 2018. [1] [2] [3]